Labarai

Labarai

Nakiyar Boko Haram Ta Hallaka Manoma A Borno

Wata nakiya da mayakan Boko Haram suka binne ta hallaka manoma bakwai a cikin wata motar haya a Jihar Borno.

Mijin Layla Ali Othman zai maka Sadiya Marshall a Kotu

Mijin Layla Ali Othman ya ce idan har Sadiya Marshall ba ta kawo hujjojin da take zargin matarsa ba, to ta tabbata sai ta je gidan yari

Babu wata yarjejeniya tsakaninmu da Tinubu —Abba

Babu wani mahaluki da ya isa ya yi min wata barazanar siysa, inji Gwamna Abba Kabir

Kungiyar lauyoyi ta kai Ministar Al’adu Hannatu Musawa kotu kan batun NYSC

NBA-SPIDEL na neman jin ko Hannatu na da hurumin zaba wa kanta lokacin yin NYSC

Jiragen soji sun kashe ’yan bindiga 30 a Birnin Gwari

An jefa wa dandazon ’yan ta’addan bom ne a lokacin da suke kokarin kai wani hari