Labarai

Labarai

An kashe kwamandan ISWAP Abou Aisha a Borno

’Yan ta’adda sun yi asara mai yawa, ciki har da wani babban kwamanda da aka ambato da suna Abou Aisha.

An naɗa Gwamna Buni a matsayin Dikuma na Masarautar Funakaye

An gudanar da bikin naɗin ne a ranar Talata, 17 ga Fabrairu, 2026, a fadar Sarkin Funakaye da ke Bajoga a Jihar Gombe.

Ramadan: An rage wa ma’aikatan Bauchi lokacin tashi daga aiki

Daga Litinin zuwa Alhamis ma’aikata za su riƙa tashi daga aiki da ƙarfe 3:00 na rana.

Ramadan: MDD ta bukaci al’ummar duniya su nuna tausayi da zaman lafiya

Ya yi kira ga kowa da kowa da ya yi amfani da wannan lokaci wajen karfafa hadin kai da kuma nuna kulawa ga masu fama da rashin zaman lafiya a sassan d

’Yan bindigar da suka sace matafiya 6 na neman fansar N100m a Benuwe

Huɗu daga cikin waɗanda aka sace mambobi ne na ƙungiyar Ansaarudeen, waɗanda suka taso daga Ilorin a ranar Litinin.