Labarai

Labarai

An yanke wa ’yan bijilanti 5 hukuncin rataya a Kano

Kotun ta yanke musu hukuncin dauri na tsawon shekaru biyu kan laifin hadin baki.

An cafke wadanda suka kitsa kashe-kashen Filato

Jami’an tsaro a Jihar Filato sun cafke mutanen da ake zargi sun kitsa kashe-kashen kwanan nan a kananan hukumomin Mangu, Bokkos da Barikin Ladi

Gwamnatin Jigawa za ta gina ajujuwan Islamiyya na N500m

Majalisar  Zararwar Jihar Jigawa da sahale a gina ajujuwa a makarantun Islamiyya a kan Naira miliyan 500.

Matsalar tsaro: Sarkin Kano ya kalubanci minista kan amfani da fasaha

Sarkin Kano ya ce tunda da waya ‘yan bindiga suke kira su nemi kudin fansa, wajibi ne ma’aikatar ministan ta rika a amfani da fasahar zama

Kotun Koli ta tabbatar da zaben gwamnonin Sakkwato, Taraba da Ribas

Kotun Kolin ta yi watsi da daukaka karar da ke kalubalantar zaben Fubara da Kefas Agbu