Labarai

Labarai

Marigayiya Nabeeha ta kammala Jami’ar ABU da ‘1st Class’

Da tana yare, da ta sami lambar yabo a taron yaye daliban jami’ar da za a gudanar ranar Asabar

Filato: An sa dokar hana fita ta sa’a 24 a Mangu

An sanya dokar ce sakamakon ci gaban matsalolin tsaro da suka yi ajalalin daruruwan mutane a karamar hukumar Mangu

An tsige shugaban Majalisar Ogun

Elemide Oludaisi mai wakiltar mazabar Odeda ya zama sabon shugaban majalisar.

Wike ya haramta haya da motoci marasa fenti a Abuja

Direbobin Uber ma dole su yi rajista da hukumomin tsaro

An fara allurar rigakafin zazzabin cizon sauro na farko a duniya a Kamaru

Wata yarinya mai wata takwas a duniya ce dai aka fara yi wa allurar rigakafin