Labarai

Labarai

An kama shugaban karamar hukuma kan yunkurin kashe Shugaban Majalisar Benuwe

Ana zargin shugaban karamar hukumar ya ba wa wasu ’yan bindiga kwangila domin su kashe shugaban majalisar dokokin jihar

’Yan bindiga sanye da kayan sojoji sun sace mutane 29 a Katsina

’Yan bindiga sama da 50 dauke da muggan makamai ne suka kai harin a Batsari da dare

An haramta hawa babur a Jalingo

Gwamna Agbu Kefas na Jihar Taraba ya haramta hawa babur a birnin Jalingo nan take.

An samu bullar Zazzabin Lassa a Abuja

Kawo yanzu mutum biyu ne suka kamu da cutar Zazzabin Lassa a Babban Birnin Tarayya.

Aron na’urar bibiyar ’yan ta’adda jami’an tsaro ke yi —Wike

Tinubu ya ba da umarnin gaggawa na yin odar kayan bibiyar sawun ’yan bindiga da sauran ’yan ta’adda da suka addabi Najeriya