Yara 6,573 kawai ke yawon bara a Kano — Gwamnati
Hukumar ta jaddada cewa talauci, rashin aikin yi da kuma ƙarancin ilimi ne manyan dalilan da ke haifar da bara a jihar, ba wai yawan yara da aka nuna
Labarai
Hukumar ta jaddada cewa talauci, rashin aikin yi da kuma ƙarancin ilimi ne manyan dalilan da ke haifar da bara a jihar, ba wai yawan yara da aka nuna
Majiyoyin tsaro sun tabbatar da cewa an gano gawar matashin a tsirara, hannuwansa a ɗaure, amma ba tare da kansa ba.
A yayin da EFCC ke ci gaba da tsare shi Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa (ICPC) da kuma DSS da kotu suna jiran fitowarsa domin amsa wasu tambayoyi
Idan an gani kuma hukumomin da suka dace suka tabbatar, Sarkin Musulmi zai sanar kuma gobe Talata a tashi da azumi a matsayin ranar 1 ga watan Ramadan
Sarkin Hausawa ya ce rikicin ya samo asali ne daga saɓani tsakanin ɗan kabilar Tibi da Jukun kan wurin sayar da kaya a kasuwa.