Labarai

Labarai

’Yan majalisar Filato da kotu ta kwace kujerunsu sun lashi takobin dowawa bakin aiki

’Yan Majalisar Dojojin Jihar Filato wadanda kotun daukaka kara ta kwace kujerunsu sun lashi dowawa bakin aiki.

Tirelar siminti ta fado daga Gadar Sama a Kano

Wata tirelar dakon siminti ta fado daga kan gadar sama da ke Kofar Kabuga da ke Kano.

Kotu ta soke kasafin kudin Jihar Ribas

Alkalin ya sanar cewa Gwamna Fubara ba shi da hurumin hana majalisar dokokin jihar kudadenta

Matsalar tsaron Abuja ya jawo sabani tsakanin Wike da Sanata Ireti

Ministar Abuja, Ireti Kingibe, ta zargi Ministan Birnin, Nyesom Wike da kin sauraron ta domin tattaunawa kan matsalar tsaro

Mutum 2 sun shiga hannu kan safarar yara 16 a Taraba

An cafke mutanen yayin da suke shirin safarar yaran zuwa Jihar Edo.