Labarai

Labarai

Wani abu ya yi bindiga da dalibin Islamiyya a Kaduna

An gano dalibin Islamiyyar ne ya dauko wani abu daga daji wanda ya fashe a cikin makarantar.

An zabi mace ta farko a matsayin ciyaman a Borno

Hajiya Inna, ta zama mace ta farko da aka zaba a matsayin shugabar karamar hukuma a tarihin Jihar Borno.

Mutum 16 sun mutu a hatsarin mota a hanyar Kano-Kaduna

Kwamandan hukumar ya shawarci masu ababen hawa da suke kula da ka’idojin tuki.

An ceto mutumin da ’yan bindiga suka sace a Abuja

Maharan sun sace mutumin ne a kan hanyar zuwa titin jirgin saman Abuja.

APC ta lashe zaben kananan hukumomin Borno 27

APC ta lashe zaben kananan hukumomin baki daya.