Gobarar kasuwa ta kone buhunan hatsi 1,900 a Adamawa
Ana zargin gobarar ta tashi ne a dalilin jefar da ragowar karan sigari da ke ci da wuta a bayan shagunan.
Labarai
Ana zargin gobarar ta tashi ne a dalilin jefar da ragowar karan sigari da ke ci da wuta a bayan shagunan.
An kama wani matashi kan zargin satar kayayyakin abinci a shagon wani mutum a Gomben.
Za a raba wa ma’aikatan Jihar Yobe Naira dubu talatin da biyar-biyar domin rage raɗaɗin cire tallafin man fetur.
Kotu ta ba da umarnin tsare matar a Gidan Kaso har zuwa lokacin da za ci gaba da shari’ar.
’Yan sanda sun wallafa hoton Chinaza da kuma na wasu bindigogi da ba su yi bayani a kansu ba.