Labarai

Labarai

Injinan niƙa na gida na kawo ciwon zuciya —FIIRO

An bayyana sunadarin cadmium a matsayin babbar matsala ta muhalli saboda yawan amfani da shi a masana’antu.

Gwamnati ta maka El-Rufai a Kotu

Gwamnatin Tarayya ta maka Nasir El-Rufai a kotu, bisa zargin kutse a layin sadarwar Mashawarcin Shugaban Kasa kan sha’anin Tsaro, Nuhu Ribadu.

Rikici ya barke a ofishin EFCC kan binciken El-Rufai

A yayin da wasu daga cikin masu zanga-zangar ke nuna goyon baya ga tsohon gwamnan, wasu kuma sun bukaci hukumar ta bincike shi sosai.

DSS ta kwace fasfon El-Rufai

DSS ta kaddamar da bincike kan sace Abubakar Dadiyata a zamanin mulkin El-Rufai a Kaduna

DSS za ta binciki El-Rufai kan zargin odar guba —ONSA

ONSA ya bayyana cewa Hukumar Tsaro ta DSS za ta gudanar da bincike kan zargin shigo da gubar Thallium Sulphat tare da gayyatar El-Rufai da duk masu ba