Labarai

Labarai

Pantami ya samo N50m daga kudin fansan ’yan uwan Nabeeha

Pantami, ya samo wanda zai biya miliyan 50 daga Naira miliyan 100 na kudin fansar sauran ’yan mata ’yan gida daya da ’yan bindiga suka sace a Abuja.

An cafke barayin janareton masallaci a Kaduna

An kama wadanda ake zargi da satar janareta da batir din injin samar da wutar lantarki mai amfani da hasken rana a wani masallaci.

Kwana 7 na kasa barci saboda jiran hukuncin Kotun Koli —Bala Mohammed

Gwamna Bala ya yaba wa shugaban kasa Bola Tinubu kan rashin tsoma baki a harkokin shari’a

Abba ya nada Gawuna da Ganduje a Majalisar Dattawan Kano

Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ya nada babban abokin hamayyarsa a zaben 2023, Nasiru Yusuf Gawuna na Jami’yyar APC a Majalisar Dattawan Kano (K

Kisan gilla: An fara binciken sojoji kan kashe Fulani 11 a Kaduna

’Yan uwa da al’ummar garin tabbatar cewa gawarwakin na wasu Fulani 11 ne da sojoji suka kama a lokuta daban-daban