Labarai

Labarai

An kama jagoran ’yan bindiga a kasuwa a Neja

An kama jagoran ’yan bindiga da ke addabar yankunan Jihar Neja a yayin da yake tsak da cin kasuwa…

Bayan rahoton Aminiya gwamnati ta waiwayi gidan marayu na Kirista a Gombe

Gidan marayun Kiristan ya samu tallafin buhunan shinkafa mai nauyin kilo 10 guda 100.

Gwamnati ta biya N708m haƙƙoƙin tsoffin ma’aikata 461 a Yobe

Ba shakka biyan haƙƙoƙin zai tallafa wa rayuwar wadanda suka yi ritaya.

Sojoji sun kashe kwamandojin ISWAP uku a Borno

An samu nasara ce yayin da wani jirgin leken asiri na sojin ya hango ‘yan ta’addan a cikin kwale-kwale.

Matatar man fetur ta Dangote ta soma aiki

Idan matatar ta fara aiki ɗari bisa ɗari za ta iya tace duk man fetur da ake buƙata a Najeriya.