Gidauniyar MacArthur za ta bai wa jami’ar ABU gudunmuwar $15m
Babu wata kungiya a ciki da wajen Najeriya da ke ta tallafa wa jami’ar kamar gidauniyar MacArthur.
Labarai
Babu wata kungiya a ciki da wajen Najeriya da ke ta tallafa wa jami’ar kamar gidauniyar MacArthur.
Matashin ya cinna wa gidajen wuta ne sanadiyyar wani sabani da ya shiga tsakaninsa da wani yayansa.
Kotun ta dage sauraren shariar zuwa ranar 31 ga watan Janairu, 2024.
An gurfanar da tsohon ministan kan zargin zamba da almundahana.
Wasu ‘yan bindiga sun kaddamar da jerin hare-hare a kauyuka kusan 20 a jihar ta Filato a jajibirin Kirsimeti.