Gwamnatin Kano ta raba buhunan shinkafa 54,600 don Ramadan
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ya kaddamar da rabon buhunan shinkafa 54,600 domin rage radadin rayuwa da mazauna jihar ke fuskanta a lokacin watan Ra
Labarai
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ya kaddamar da rabon buhunan shinkafa 54,600 domin rage radadin rayuwa da mazauna jihar ke fuskanta a lokacin watan Ra
Gwamnatin ta kuma ƙara yawan cibiyoyin ciyarwar watan Ramadan da ke faɗin jihar daga 155 zuwa 170.
Bayan amsa gayyatar EFCC ana sa ran El-Rufai ya bayyana a ofishin Hukumar ICPC da ke Abuja domin amsa tambayoyi
Sanatan ya yi alƙawarin samar da kayan kashe gobara na zamani a kasuwar.
Gwamnan ya ce addu’ar da aka yi za ta kawo mafita game da rikicin Masarautar jihar.