Labarai

Labarai

Zargin N37bn: Yadda Sadiya Umar-Farouq ta kwana a hannun EFCC

Tsohuwar ministar jinkai, Sadiya Umar-Farouq ta kwana a ofishin Hukumar EFCC, inda ka titsiye ta kan badaƙalar Naira biliyan 37.

Yahaya Bello ya nada sabon Ohinoyi, ya tube manyan sarakuna 3

Gwamnan Kogi ya tube rawanin manyan sarakunan yanka ya kore su daga jihar

Kotu ta umarci Gwamnati ta biya Emefiele diyyar N100m

Kotu ta hana gwamnati ko hukumominta sake tsare Emefiele ba tare da samun izinin yin hakan daga kotu ba

Kisan Nafi’u: Kotu ta dage Shari’ar Hafsat Chuchu

Kotu ta mayar Hafsat Chuchu, matar auren da ake zargin ta yi wa wani matashi Nafiu Hafizu kisan gilla a Kano.

EFCC ta gayyaci Betta Edu kan badakalar kudin tallafi

EFCC ta gayyaci Ministar Jinkai, Betta Edu, wadda Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya dakatar kan badakar kudi Naira miliyan 585