Labarai

Labarai

Yadda aka sace mutane 10 a Dutsen Alhaji, Abuja

Gabanin Sallar Isha’ ranar Lahadi ’yan bindiga suka kutsa unguwar Dutsen Alhaji da ke Abuja suka yi awon gaba da mutane.

Dole a kawo karshen matsalar satar yara —Sarkin Kano

Sarkin ya bukaci a kawo karshen matsalar satar kananan yara da ke kara ta’azzara.

An kashe mutanenmu 350 a Filato —Kungiyoyin Fulani

Ƙungiyoyin Fulani sun yi ikirarin an kashe mambobinsu 350 baya ba asarar shanu 834 a watanni uku da suka gabata a Jihar Filato

Matashi ya kashe mahaifinsa a Kano

Hukumar Sibil Difens ta kama wani matashi dan shekara 25 kan daba wa mahaifinsa wuka ya kashe shi a Jihar Kano.

Muna Neman Fansan Jinin Ammi Mamman —’Yar gwagwarmaya

Wata ’yar gwagwarmaya a Jihar Yobe, Laure Umaru Masokano, ta bukaci a gaggauta bincike da kuma daukar mataki kan kisan gillar wata matar aure mai suna