Labarai

Labarai

Ba samame EFCC ta kai ofishinmu ba —Kamfanin Dangote

Rukunin Kamfanonin Dangote ya bara kan ce-ce-ku-cen da ya biyo bayan zuwan jami’an EFCC ofishinsa kan binciken badakalar canjin kudi a zamanin E

Amarya ta tura a kashe wadda mijinta zai aura ta 3

Mata ta biyu ta sa a kashe wadda mijinta zai aura ta uku

Miji da mata sun ‘kashe’ wani mutum a kasuwa

Ma’urata sun yi ajalin abokin fadansu a kasuwa

An cafke fasto kan yi wa karamar yarinya fyade

’Yan sanda sun cafke wani limamin coki kan zargin yi wa wata karamar yarinya fyade

’Yan Sanda Sun Kira Rikakkun ’Yan Daba 52 Sulhu a Kano

Kwamishinan ’Yan Sandan Kano ya yi zama da masu ruwa da tsaki a Kwanar Dangora kan matsalar ’yan daba