Labarai

Labarai

Masu riga da ƙaro na mana shisshigi a aikin tsaro a Gombe — Cibil Difens

Na lura mutanen Gombe ba su yarda da a kama mai laifi ba.

’Yan bindiga sun kashe dan uwan amarya, sun sace mahalarta biki a Kaduna

Cikin wadanda aka sacen har da wasu matan aure kimanin 10 da ’ya’yansu.

Mun soke lasisin duk makarantu masu zaman kansu — Gwamnatin Yobe

A yanzu makarantun za su riƙa tafiya ne kafaɗa-da-kafaɗa da makarantun gwamnati.

‘A kula da tubabbun ’yan kalare kamar yadda ake kula da tubabbun ’yan Boko Haram’

Wadannan dai su ne kashi na biyu da suka ajiye makamai cikin makonni uku.

’Yan ta’adda sun yi wa matar aure yankan rago a Yobe

uni dai wannan lamari na kisan Malama Ammi Adamu ya zama maudu’in tattaunawa lunguna da sako na Yobe.