’Yan ta’adda sun kashe mutum 6 a harin gidan rawa a Yobe
Wannan shi ne hari na biyu da ‘yan ta’addan suka kai gidan rawar, yayin da a shekarar 2022 ’yan sun kai hari a wani gidan mata masu zaman kansu.
Labarai
Wannan shi ne hari na biyu da ‘yan ta’addan suka kai gidan rawar, yayin da a shekarar 2022 ’yan sun kai hari a wani gidan mata masu zaman kansu.
Hare-haren da aka kai a jijiberin Kirsimeti sun shafi kauyuka 23 inda aka kashe mutum kusan dari biyu.
Yanzu kuwa gwamnati ba ta da shirin biyan sabon farashin saboda rashin kuɗi.
Mun kama matar wadda aka fi sani da Bintu tare da abokin harkallarta.
Rundunar ’yan sandan Kano ta ce ta cafke kusan mutum 30 da ake zargin hannunsu a rikicin.