Labarai

Labarai

An samu wanda ya fi Dangote kuɗi a Afirka — Forbes

Dangote ya sauko daga matsayin ne bayan dala biliyan $3.8bn ta ragu daga cikin arzikinsa.

Dan daba ya kashe limami saboda hana shi shan wiwi a Kano

Ya caka masa wukar sakamakon ya gargade shi kan ya daina zukar tabar wiwi a kusa da masallaci.

Kudin kananan hukumomi: Kotu ta bai wa gwamnatin wa’adin Kano kwana 7

Kotu ta ba wa Gwamnatin Kano wa’adin kwana bakwai ta kawo dalilinta da zai hana kotun hana ta kashe kudaden kananan hukumomin jihar 44

Iran ta lashi takobin daukar fansa kan tagwayen hare-haren Kerman

Khamenei, ya lashi takobin daukar fansa mai tsanani kan harin da kasarsa ke zargin Amurka da Isra’ila sun kashe mata mutane 84

Yadda ’yan fashi suka kashe mutum 4 a ‘Supermarket’ a Nasarawa

Mutum hudu sun rasu a wani fashi da makami aka yi a wani Supermarket a yankin Maraba da ke makwabtaka da Birnin Abuja.