Labarai

Labarai

Kamfanin gishiri na Dangote ya gwangwaje kwastomominsa

Kamfanin ya gwangwaje abokan hulɗarsa da kyaututtuka daban-daban.

China za ta soke karɓar harajin kayayyaki daga duk ƙasashen Afrika

Daga watan Mayu, ba za a karɓi haraji ba daga ƙasashen Afirka sai Eswatini, wadda ke ci gaba da dangantaka da Taiwan.

Sama da masunta 3000 ne suka shiga gasar kamun kifi ta Argungu

Masunta sun shiga ruwa domin neman sa’arsu a cikin ruwan na Argungu.

Kotu ta umarci sojoji su kawo Sheikh Sani Khalifa Zaria 

Babbar Kotun Tarayya umarci Hukumar Leken Asiri ta Soja (DIA) da ta kawo malamin Musulunci nan da hukumar take tsare da shi, Sheikh Sani Abdulkadir Za

Dalilin da za a yi zaɓen 2027 cikin watan Ramadan —INEC

Jadawalin INEC ya tsara gudanar da zaɓen Shugaban Ƙasa da na gwamnoni a cikin watan Ramadan a shekarar 2027