Tinubu ya dakatar da Shugabar NSIPA, Halima Shehu
Shugaba Tinubu ya maye gurbinta har zuwa lokacin da za a kammala bincike
Labarai
Shugaba Tinubu ya maye gurbinta har zuwa lokacin da za a kammala bincike
Turkiyya ta tsare wasu mutane 33 bisa zargin shirin sace mutane da kuma yin leken asiri a madadin hukumar leken asirin Isra’ila.
Kakakin ya ce za a mika su kotu da zarar an kammala bincike a kan su.
Maharan sun yi awon gaba da wasu mutum uku a yankin Bwari
’Yan sandan sun kama barayin motocin a lokuta daban-daban a Zariya.