An yi garkuwa da shugaban karamar hukuma a Nasarawa
An yi garkuwa da shugaban karamar hukumar ne tare da wasu da dama a hanyar Andaha zuwa Akwanga a ranar Litinin.
Labarai
An yi garkuwa da shugaban karamar hukumar ne tare da wasu da dama a hanyar Andaha zuwa Akwanga a ranar Litinin.
An karrama Babban Hafsan Tsaron ne da sarautar Tsuwong Atyao wato Ginshikin Katafawa.
Majalisar Tarayya ta yi karin naira tiriliyan daya da doriya a kan adadin kudin da bangaren zartarwa ya tura musu.
A baya gwamnatin ta raba wa magidanta 420,000 kayan abinci.
Gwamnan ya jadadda aniyar ci gaba da samar da ababen more rayuwa a jihar.