Labarai

Labarai

An aika maharan da suka kashe ’yan sanda lahira a Anambra

’Yan sandan sun kawar da maharan tare sa kwato makamansu.

EFCC ta gayyaci tsohuwar ministar jin-kai kan badakalar 37bn

Ana zargin tsohuwar ministar da hada baki da wani mutum wajen yin sama da fadi da kudaden.

Filato: An kafa runduna ta musamman don yaki da ta’addanci

A baya-bayan nan wasu yankuna na Filato sun fuskanci hare-haren ’yan bindiga.

Hisbah za ta fara kamen mabarata a Katsina

Hukumar Hisbah za ta far kamen masu bara a fadin kananan hukumomi 34 da ke Jihar Katsina.

’Yan bindiga sun kai sabon hari a Filato

Jami’an tsaro sun tabbatar da mutuwar mutane a sabon hari da ’yan bindiga suka kai a Karamar Jos ta Gabas a Jihar Filato.