Kurame Sun Bukaci A Gina Musu Makarantar Kwana A Damaturu
Kurame Musulmi (ADMUN) sun roki gwamnati ta gina makarantar musamman ta kurame a Damaturu
Labarai
Kurame Musulmi (ADMUN) sun roki gwamnati ta gina makarantar musamman ta kurame a Damaturu
Tsohon Shugaban ’Yan Sandan Najeriya, Usman Baba Alkali ya b da gudunmuwar masallacin Juma’a da ya gina a unguwar G.R.A Damaturu, Jihar Yobe.
’Yan bindiga sun sace mutane 39 bayan sun kashe wasu mutum huɗu a wasu yankunan Abuja da kuma Jihar Neja.
Labaran wadanda ’yan sanda suka kama bisa zargin tu’ammali da sassan jikin dan Adam da masu cin naman mutane da masu sayarwa domin yin tsafi ya wuce m
Mutane 6 sun mutu wasu 15 suka ji raunuka a wani hatsarin da wata tirela ta yi a hanyar Abacha Raod da ke unguwar Jekadafari a garin Gombe.