Labarai

Labarai

Shettima ya kaddamar da aikin Abba a gidan gwamnatin Kano

Shettima ya kaddamar da ginin ofishin Gwamnan Kano da Abba Kabir Yusuf ya yi wa kwaskwarima

Ba mu haramta sayar da giya ba —Gwamnan Neja

Gwamnan ya ce babu wata Hukumar Lasisin Barasa da ya karkira, ballantana ta ba da umarnin

’Yan bindiga 6 sun bakunci lahira a Bauchi

’Yan bindiga shida sun bakunci lahira bayan ’yan sanda da mafarauta suka ragargaje su a Karamar Hukumar Ningi ta Jihar Bauchi.

Kisan dan aiki: Kotu ta tsare matar aure a gidan yari

Kotu ta tsare mijin matar da wasu mutum biyu a gidan yari kan badakalar

’Yan bindiga sun sace mutane ana tsaka da cin kasuwa a Taraba

’Yan bindiga sun ritsa jama’a a kasuwar Gongon Maliki da ke ci duk ranar Laraba a Jihar Taraba, suka yi awon gaba da ’yan kasuwa da kayayyakinsu