Labarai

Labarai

Ɗan sanda ya rasa ransa a artabu da ɓarayin shanu a Katsina

Tawagar jami’an tsaron ta yi nasarar gano dabbobin tare da kamo wasu daga cikin waɗanda ake zargi da kai wannan hari da makami a ƙauyen Magaje, bayan

Ana fargabar ɓullar zazzaɓin Lassa a Gombe

Majiyoyi daga Ma’aikatar Lafiya ta Jihar Gombe sun bayyana cewa, daga cikin mutanen huɗun da ake zargin har da matar wani tsohon Kwamishina da kuma wa

Asalin duk mahaifan Janar Murtala ’yan Kano ne, babu ɗan Edo a ciki – Ƙanwarsa

A yayin da tsohon Shugaban mulkin soja na Najeriya, Janar Murtala Muhammad ke cika shekara 50 da kashe shi, ƙanwar shi, Hajiya Balaraba Ramat Yakubu,

Tinubu zai yanke shawara kan tura sakamakon zaɓe ta intanet – Hadiminsa

Mai bai Shugaban Ƙasa shawara kan yaɗa labarai da sadarwa, Sunday Dare, ya ce Shugaba Bola Ahmed Tinubu zai yanke hukunci kan batun tura sakamakon zaɓ

’Yan sanda sun ceto wanda aka sace da farautar maharan a Gombe

Maharan sun ɗauki Alhaji Adamu Bappah da ɗansa kafin su yi awon gaba da shi zuwa wani wuri da ba a sani ba. Dan nasa ya samu raunuka, inda aka garzaya