Labarai

Labarai

Lucky Aiyedatiwa ya zama sabon Gwamnan Ondo

Mista Lucky Aiyedatiwa ya karbi rantsuwa a matsayin sabon gwamna a ranar da Gwamna Akeredolu ya kwanta dama

Gwamnan Ondo Akeredolu ya rasu

Gwamna Oluwarotimi Akeredolu ya rasu yana da shekaru 67 bayan fama da jinya,

Dalibar da ke kai wa ’yan bindiga rahoto ta shiga hannu

Dalibar ta amsa cewa ita budurwar wani dan bindiga da ake nema ruwa a jallo ne kuma ta kai masa bayanai

Tinubu ya ba da umarnin cafko wadanda suka kashe mutane 115 a Filato

Harin dai na baya-bayan nan ya yi sanadin mutuwar sama da mutum 115 a Filato.

Yadda fursunoni 3 suka tsere daga gidan yari

Fursunonin sun tsere da sanyin safiyar ranar Asabar.