Labarai

Labarai

Allah Ya yi wa Ghali Na’Abba rasuwa

Ghali Umar Na’Abba ya rasu da sanyin safiyar Laraba a Abuja.

Kano: Gobara ta cinye daruruwan shaguna a Kasuwar Gwarzo

Daruruwan ’yan kasuwa sun yi asarar kadarorinsu a wata gobara da ta tashi a kasuwar garin Gwarzo da ke Karamar Hukumar Gwarzo ta Jihar Kano.

’Yan bindiga sun kona uwa da ’ya’yanta da ransu a Sakkwato

’Yan bindiga sun kona wata uwa da ’ya’yanta tare da surukarta da ransu a cikin daki a Jihar Sakkwato.

’Yan Shi’a sun halarci ibadar Kirsimeti a coci a Zariya

Jagoran ’yan Shi’a da suka halarci ibadar ya ce sun dauki Kirsimeti a matsayin ranar gudanar da bukukuwa da abota da kuma hadin kai

’Yan bindiga sun kashe mutum 2 ranar Kirsimeti a Adamawa

Shugaban yankin ya ce suna zargin mayakan Boko Haram ne suka kai harin.