Labarai

Labarai

Yadda ’Yan Bindiga Suka Kashe Mutum 96 Suka Kone Gidaje 221 a Filato

Mahara sun kashe mutum 96 suka kona gidaje 221 a kauyukan kananan hukumomin Bokkos da Barkin Ladi na Jihar Filato a jajibirin ranar Kirsimeti

Mutum 4 sun mutu, 59 sun jikkata a hatsarin mota a hanyar Abuja

Hatsarin ya faru ne sakamakon daukar lodi fiye da kima.

An sace tsohon ciyaman da wasu mutum 10 a Taraba

A cikin kwanaki 10 mahara sun sace sama da mutum 10 a yankunan.

An binne mutum 8 da ’yan bindiga suka kashe a Katsina

Maharan sun jikkata wasu tare da sace wasu mutum biyu a yankin.

Kiristocin Tudun Biri sun samu tallafin abincin Kirsimeti

Gwamnatin Jihar Kaduna ta ba da tallafin abincin Kirsimeti ga Kiristoci a Tudun Biri, kauyen da jirgin soja ya halaka mutane da yawa. Kwamishinan Tsar