Labarai

Labarai

Matatar Man Fatakwal ta fara aikin gwaji

Matatar Man Fatakwal ta dade ba ta aiki kamar sauran matatun mai da gwamantin Najeriya ta jima tana kashe kudin domin farfaɗo da su

An kashe wata mata saboda mafarki a Kano

Wasu maza su biyar sun yi taron dangi wajen kashe wata mata a dalilin mafarki da wata ta mata yi da aka ba su labarai a Jihar Kano.

Mataimakin Editan Aminiya ya lashe kyautar Rikon Amana na Media Trust

An karrama Isiyaku Muhammed Bikin Karrama Gwarazan Ma’aikata da Wadanda Suka Jima Suna Aiki na Shekarar 2023 da aka gudanar a babban ofishin kam

Zaben Kano: Yau Kotun Koli za ta saurari shari’ar Abba da Gawuna

Shari’ar Zaben Gwamnan Kano ta dauki sabon salo bayan rubutaccen hukuncin kotun daukaka kara ya ci karo da abin da aka karanta a cikin kotu.

Ya maka surukinsa a kotu kan kudin tsintuwa

Magidancin na zargin matarsa da mahaifinta boye wasu daloli da dansa ya tsinta kimanin shekaru biyu da suka gabata.