Labarai

Labarai

Gobara ta hallaka mutane a gidan tsohon gwamna

Mutane biyu sun mutu a gobarar da ta tashi a gidan tsohon Gwamnan Oyo, marigayi Otunba Christopher Adebayo Alao Akala da ke garin Ogbomoso.

Rikicin Ansaru da ’yan bindiga ya sa mutanen Birnin Gwari hijira 

Mazauna garin Tsohuwar Kuyello a yankin Birnin Gwari na barin gidajensu a sakamakon rikicin ’yan ƙungiyar Ansaru da barayin daji a yankin.

Zaben Kano: Ranar Alhamis Kotun Ƙoli za ta saurari shari’ar

Ranar Alhamis Kotun Ƙoli za ta saurari shari’ar Zaɓen Gwamnan Kano.

Masu kwacen mota 3 sun shiga hannu a Abuja

Kwamishinan ya ce ana ci gaba da bincike a kan su don samun bayanai.

An kama dabbobi 90 daga hannun dan fashi a Kaduna

An kama wani da ake zargin barawon shanu ne aka kwato dabbobi 90 a hannunsa a Kaduna