Labarai

Labarai

An kama dabbobi 90 daga hannun dan fashi a Kaduna

An kama wani da ake zargin barawon shanu ne aka kwato dabbobi 90 a hannunsa a Kaduna

Kotu ta tsare masu shaye-shaye da buga ludo a masallaci a Kano

An zargi mutanen hudu da mayar da masallaci wajen shaye-shayensu.

’Yan bindiga sun kashe manoma 4 sun sace 8 a Katsina

’Yan bindiga sun kashe manoma hudu sun sace wasu takwas a kauyen Nahuta da ke Karamar Hukumar Batsari a Jihar Katsina.

Musulma ta raba wa marayu da zawarawa Kirista kayan Kirsimeti a Kaduna

A wannan hali da matsin rayuwa, wata Musulma ta raba kudi da tufafi ga marayu da zawarawa da ’yan gudun hijira Kiristoci domin su yi bikin Kirsimeti a

An kama tsohuwa kan safarar wiwi da kodin

An kuma kama wasu mutum biyu da kwayoyi sama da kwaya miliyan guda a filin jirgin Legas