Labarai

Labarai

Ghari: An sauya sunan Karamar Hukumar Kunchi

Majalisar Dokokin Jihar Kano ta sauya sunan Karamar Hukumar Kunchi zuwa Karamar Hukumar Ghari a hukumance.

Ana wa yara 980,000 Rigakafin Cututtuka Masu Kisa A Gombe

Kimanin yara 981,710 ’yan kasa da shekara biyar ne ake sa ran yi wa allurar rigakafin shan inna da wasu cututtuka masu kisa a fadin Jihar Gombe.

HOTUNA: Yadda aka yi Jana’izar Wazirin Borno, Mustapha Mukhtar

Shugaba Tinubu ya bayyana juyayinsa bisa rasuwar Wazirin Borno, Mustapha Mukhtar, wanda ya riga mu Gidan Gaskiya a ranar Asasbar.

Dalilin da ShopRite zai bar Kano

ShopRite zai rufe harkokinsa a Kano a 2024 bayan ’yan watanni da ya bude reshensa a Kaduna

Matasa sun kori jami’an kashe gobara a Kasuwar Jalingo

Akalla shaguna 30 sun kone a gobarar da ta tashi a kasuwar yankin Road Block da ke Jalingo, Jihar Taraba.