Labarai

Labarai

Yadda sojoji suka kashe Ali Kachalla da wasu 38 suka cafke 159

Sojoji sun tabbatar da kashe dan ta’addan da ya sace daliban jami’ar FUGUS Ali Kachalla da mai hada bom da wasu 38 tare da cafke karin 159

An kama dalibi da bindiga a Jami’ar ATBU

Jami’an tsaro sun damke wani dalibi a Jami’ar Abubakar Tafawa Balewa (ATBU) da ke Jihar Bauchi dauke da bindiga da harsashi.

’Yan bandiga sun kashe hakimi a Taraba

’Yan bandiga sun halaka hakimi a Taraba

Za mu hukunta masu hannu a harin Tudun Biri —Hafsan Tsaro

Babban Hafsan Tsaron Najeriya, Janar Christoper Musa ya ce rundunar za ta hukunta duk sojan da aka samu da laifi a harin Tudun Biri

Harin Tudun Biri: Gwamnonin Arewa sun ba da gudummawar N180m

Kungiyar Gwamnonin Arewa ta kuma yi alkawarin kwato hakkin mutanen da kuma ganin sun samu adalci daga hukumomin da ke da alhaki.