Labarai

Labarai

Uwa da jaririyarta sun mutu a hatsarin kwalekwale a Adamawa

Har yanzu ba a gano gawarwakin uwar sa jaririyar ba.

Za a farfado da harkar wasanni don magance shaye-shayen matasa a Gombe

Gwamnatin kuma za ta zakulo wasu hanyoyin inganta rayuwar matasa a jihar.

Mutum 6 sun mutu sakamakon hatsarin mota a Zamfara 

Hatsarin ya auku ne sakamakon gyaran tituna da ake yi a jihar.

’Yan bindiga sun sako jaririya da muta 2 a Abuja

Maharan sun sako jaririyar da wasu mata biyu da suka sace a yankin.

Sojoji sun kwato makamai da babura a hannun ‘yan bindiga a Kaduna

Sojojin sun yi artabu da maharan inda suka raraka su sannan suka kwato makamansu.