Sojoji sun kashe ’yan ta’adda 16, sun ceto mutum 11 da aka sace a Borno
Dakarun sun fatattake su tare sa ƙwato wasu makamai.
Labarai
Dakarun sun fatattake su tare sa ƙwato wasu makamai.
Ɗan uwan marigayin ya ce hukumomin tsaro na bincike don gano musababbin rasuwarsa.
Gwamnatin ta sake jaddada muhimmancin kare yara da mata daga cin zarafi.
Wata tirela ta murkushe mutum biyu har lahira a kan babban titin Nnamdi Azikiwe da ke cikin garin Kaduna a daren Talata.
Gwamnan Jihar Kebbi, Nasir Idris, ya tabbatar da cewa Shugaban Ƙasa Bola Ahmad Tinubu zai halarci bikin kamun kifi na duniya da ake shiryawa a Argungu