Labarai

Labarai

Tubar ’Yan Kalare Ta Rage Kwacen Wayoyi Da Haura Gidaje a Gombe

’Yan kalare sun je sun tuba a gaban kwamishinan ’yan sandan Jihar Gombe

An manta da mu a rabon abincin Tinubu —Gidajen marayun addinai a Gombe

Gidajen marayu na Musulmi da na Kirista a Jihar Gombe ya koka kan rashin samun tallafin abincin palliative da gwamnati ta raba a jihar.

Daliban jami’ar da aka sace a Nasarawa sun kubuta

Dalibai takwas da ’yan bindiga suka yi garkuwa da su daga Jami’ar Tarayya ta Lafia da ke Jihar Nasarawa sun kubuta.

KAROTA ta kama mota cike da barasa a Kano

Hukumar KAROTA ta bankado wani sabon salo da direbobi suka kirkira wajen shigo da barasa cikin Jihar Kano

’Yan Arewa a Majalisar Tarayya sun ba da gudummawar N395m

’Yan Arewa a Majalisar Wakilai sun ba da gudunmmawar kudi Naira miliyan 45 da kayan more rayuwa na miliyan 350 ga al’ummar kauyen Tudun Biri