Labarai

Labarai

Za a shiga mummunan bala’i a Gaza idan ba ku ɗauki mataki ba —MDD

Guterres ya bukaci kwamitin tsaro na MDD ya taimaka don kauce wa mummunar annoba a Gaza.

Kotu ta rufe aususun Gwamnatin Kano a CBN da sauran bankuna —Lauyan ’yan kasuwa

Ayagi ya ce umarnin kotu zai hana gwamnatin taba kudadenta da take da su a yanzu da ma wadanda nan gaba za su shiga asusun ajiyarta da ke CBN da saura

Hukumar Shari’a ta dakatar da alkali kan yanke hukunci ta hanyar da ba ta dace ba

NJC takafa kwamitoci domin binciken alkalai 51 kan zargin gudanar da aikinsu ta hanyar da ba ta dace ba.

Tudun Biri: An fara tattauna biyan diyyar Harin Mauludi

Gwamnatin Tarayya da ta Jihar Kaduna sun fara tattaunawa kan biyan diyyar masu Mauludin da jirgin soji ya kashe a kauyen Tudun Biri

An yi garkuwa da daliban Jami’ar Tarayya da ke Lafia

Daliban Jami’ar Tarayya ta Lafia da ke Jihar Nasarwa sun yi zanga-zanga bayan mahara sun sace abokan karatunsu a dakunan kwanansu