Labarai

Labarai

An yi garkuwa da daliban Jami’ar Tarayya da ke Lafia

Daliban Jami’ar Tarayya ta Lafia da ke Jihar Nasarwa sun yi zanga-zanga bayan mahara sun sace abokan karatunsu a dakunan kwanansu

Kudin abincin karen gidan yari fi na fursuna —CG Nababa

Hukumar Gidajen Yari ta Najeriya ta ce tana saya wa karnukanta abincin N800 a kullum, fursunoni kuma abincin N750

’Yan sanda sun cafke matasa 7 da makamai da layu 582 a Gombe

’Yan sanda sun kama matasa bakwai kan laifin yin sojan gona da kuma layu 582 a garin Kaltungo a jihar Gombe

Kano: Abba ya nada Darakta-Janar kan tallace-tallace a titi

Gwamann Jihar Kano Abba Kabir Kano ya nada Darakta-Janar mai kula da tallace-tallace a kan tituna a cikin sabbin jami’an gwamnatinsa

Shettima da Ministan Tsaro sun je ta’aziyyar Harin Mauludin Kaduna

Shettima ya jagoranci masu ta’aziyyar mutanen da suka rasu a harin jirgin soji a wurin Mauludi a Tudun Biri