Labarai

Labarai

Harin Mauludin Kaduna ba kuskure ba ne —Sheikh Gumi

Idan harin bom na farko da aka kai wa masu Mauludi kuskure ne, na biyun da aka jefa kan masu aikin cetonsu bayan minti 30 fa?

Fastoci sun ziyarci wadanda harin bom din Mauludi ya shafa a asibiti

Fastoci sun kai ziyara domin jajanta wa wadanda iftila’in harin bam din jirgin soji ya shafa a Asibitin Barau Dikko inda suke karbar magani.

Harin Mauludi: Amurka za ta taya sojojin Najeriya rage harin kuskure

Amurka ta yi wa Najeriya ta’aziyyar mutanen da jirgin soji ya kashe bisa kuskure a Kaduna

Kotu ta tilasta gwamnatin Kano biyan diyyar rusau

Babbar Kotun Tarraya ta ba da umarnin tilasta Gwamnatin Kano biyan diyyar Naira biliyan 30 ga ’yan kasuwar da ta yi wa rusau a filin idi.

Baturiya ’yar shekara 62 ta yi saukar Al-Kur’ani bayan ta musulunta a Kano

Liliana Mohammed, ’yar kasar Bulgari mai shekaru 62, ta yi walimar saukar Al-Kur’ani a Kano bayan shekara 10 da musuluntarta.