Abin da ’yan Najeriya suke cewa kan Harin Mauludin Kaduna
Hare-haren jiragen soji 16 da sojoji suka ce na kuskure ne, sun auku ne a yankin Arewac, inda aka kashe mutum sama da 400
Labarai
Hare-haren jiragen soji 16 da sojoji suka ce na kuskure ne, sun auku ne a yankin Arewac, inda aka kashe mutum sama da 400
Majalisar Dinkin Duniya ta bukaci Najeriya ta biya diyya tare da kulawa da duk mutanen da jiragen soji suka kai wa hari a kasar
Majalisar Tarayya ta ba da umarnin tsare Gwamnan Bankin CBN, Olayemi Cardosa da kuma Akanta-Janar na Kasa Oluwaoyin Madein.
’Yan bindiga sun sumar da wani basarake da suka sace a Abuja da duka saboda rashin cikar kudin fansarsa da suka nema
Sanata ya ce zai hada gwiwa da sauran Sanatoci don ganin an yi adalci kan lamarin.