Harin Maulidi: Arewa na cikin tasku —Bafarawa
Bafarawa ya bukaci sojoji su biya diyya da kuma sauyin matsuguni ga iyalan da harin Mauludin Tudun Biri ya shafa
Labarai
Bafarawa ya bukaci sojoji su biya diyya da kuma sauyin matsuguni ga iyalan da harin Mauludin Tudun Biri ya shafa
Sheikh Jingir ya ce kada Gwamnati ta ce a bar wa Allah, domin Allah Ya yi umarnin a hukumta duk wanda ya aikata irin wannan al’amari
Mahara sun kashe mutane 33 a wasu kauyuka uku a Karamar Hukuma Bali a Jihar Taraba.
Jiragen sojin Najeriya sun kashe farare hula sama da 400 daga 2014, a bisa kuskure.
Sheikh Dahiru Bauchi ya bukaci Shugaba Tinubu ya yi bincike, da kuma biyan hakki da diyyar Musulumin da jirgin soya ya kashe a Kaduna