An yanke hukuncin rataya ga sojan da ya kashe Sheikh Goni Aisami
Kotu ta yanke hukuncin kisa ta hanyar rataya ga sojan da ya kashe fitaccen malamin Musulunci, Sheikh Goni Aisami.
Labarai
Kotu ta yanke hukuncin kisa ta hanyar rataya ga sojan da ya kashe fitaccen malamin Musulunci, Sheikh Goni Aisami.
Wani magidanci da ya sha da kyar ya bayyana yadda duk ’ya’yansa shida suka mutu a harin Mauludin Kaduna
Tuni Shugaba Tinubu ya bayar da umarnin gudanar da cikakken bincike.
Iyayen daliban da aka sace a Jami’ar Tarayya da ke Gusau sun yi zanga-zangar lumana a gidan Gwamnatin Zamfara suna neman a sako ’ya’yansu
Tinubu ya ba da umarnin cikakken bincike da kulawa ga wadanda suka samu raunuka a sanadiyyar harin jirgin soja kan masu Mauludi a Kaduna