Labarai

Labarai

Ya damfari wata mata N603m don nada ta Shugabar NNPCL

An damfari wata ta biya kudi Naira miliyan 603 da cewa za a nada ta a matsayin Shugabar Kamfanin NNPC.

Rikici ya kunno kai a APC a Kano bayan sauya shekar Abba

Rahotanni daga Kananan Hukumomin Birnin Kano da Dawakin Tofa sun nuna cewa akwai sabani da ke tasowa a cikin jam’iyyar, inda aka ce manyan ’yan jam’iy

Bataliyar sojoji na musamman sun sauka a Filato don daƙile ’yan bindiga

Babban Hafsan Sojojin Ƙasa, Laftanar Janar Waidi Shaibu, ya tura Rundunar Sojoji na Musamman ƙarƙashin Bataliya ta Musamman sake ƙarƙashin ofishinsa d

Hatsarin tirela ya yi ajalin mutum 12 a hanyar Lokoja

Fasinjoji da ke zaune a saman buhunan simintin sun maƙale, inda suka mutu nan take bayan kifewar motar kuma ta faɗa rami.

Shugaban Hukumar Aikin Hajji Na Kasa ya yi murabus

Wani jami’i a hukumar ya ce ajiye aikin na da alaka da takardar korafi da Majalisar Kwamishinoni na Hukumar suka aike wa Shugaban Kasa kan zargi