Labarai

Labarai

Yadda na kori Shekau da Abu Qaqa daga Neja —Muazu

Tsohon Gwamnan Neja Mu’azu Aliyu ya ce shi ya fara watsa su Shekau da Abu Qaqa da jama’arsu, ya hana su zama a jihar

Gwamnan Kano ya kama hadiminsa da satar abincin tallafi

Babban hadimin gwamnan Kano ya shiga hannu kan karkatar da abincin tallafin da gwamnatin jihar ta bayar a raba wa talakawa

Masu cutar AIDS na karuwa a A Borno —BOSACA

Akalla mutane 18,059 da suka hada da yara 795 da suka kamu da cutar AIDS suke karbar magani a Jihar  Borno.

Ya kashe kawunsa kan zargin maita a Adamawa

Wani mutum ya kashe kawunsa kan zargin maita a yankin Dumna Zarbu da ke Karamar Hukumar Guyuk ta Jihar Adamawa.

Abba Gida-Gida ya fara biyan ’yan fansho 5,000 hakkokinsu

Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya kaddamar da biyan Naira biliyan biyar daga cikin bashin hakkokin ’yan fansho 5,000 da gwamnatinsa ta gada