Labarai

Labarai

TRUST TV ya zama Gwarzon Kafofin Yada Labarai na 2023

Trust TV ya lashe kambin ne a sakamakon rahotanninsa da binciken kwakwaf da kuma ilimantar da al’umma da yake yi a tsawon shekaru biyu da fara a

Lauyoyi 100 sun kalubalanci hukuncin korar Abba Gida-gida

Lauyoyi sama da 100 sun kalubalanci hukuncin Kotun Daukaka Kara ta Tarayya na soke zaben Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf

Yadda na kori Shekau da Abu Qaqa daga Neja —Muazu

Tsohon Gwamnan Neja Mu’azu Aliyu ya ce shi ya fara watsa su Shekau da Abu Qaqa da jama’arsu, ya hana su zama a jihar

Gwamnan Kano ya kama hadiminsa da satar abincin tallafi

Babban hadimin gwamnan Kano ya shiga hannu kan karkatar da abincin tallafin da gwamnatin jihar ta bayar a raba wa talakawa

Masu cutar AIDS na karuwa a A Borno —BOSACA

Akalla mutane 18,059 da suka hada da yara 795 da suka kamu da cutar AIDS suke karbar magani a Jihar  Borno.