Labarai

Labarai

Rabin mutanen Arewa maso Gabas na da matsalar kwakwalwa —Masana

Kungiyar Likitocin Kwakwalwa ta Najeriya (APN) ta ce matsin tattalin rayuwa ya hana masu fama da matsalar tabin kwakwalwa samun kulawar da ta dace.

Jerin hatsarin jiragen sojin Najeriya a 2023

Sau hudu jiragen sojin Najeriya suka yi hadari a 2023

Isra’ila ta dawo da hare-harenta a Gaza

Da sanyin safiyar Juma’a ta Isra’ila ta fara luguden wuta a Zirin Gaza inda ta kashe mutane akalla 21 ta jikkata wasu da dama, galibi mata da kananan

OPEC ta rage danyen mai da Najeriya za ta rika hakowa

Kungiyar OPEC ta rage ganga 300,000 daga yawan danyen mai da Najeriya za ta riko hakowa a kullum daga shekarar 2024

Za a fara yi wa masu fyaɗe dandaƙa a Kaduna

Gwamnatin Kaduna ta jaddada matsayinta na yin dandaka ga duk namiji ko macen da aka kama ya aikata fyade a jihar.