Sojoji Sun Kashe ’Yan Boko Haram Sun Ceto Mata 3
Dakarun kasar Nijar a yankunan Gagam da Tchantchandi sun kashe mayaƙan Boko Haram da dama sannan suka ceto wasu mata da aka yi garkuwa da su
Labarai
Dakarun kasar Nijar a yankunan Gagam da Tchantchandi sun kashe mayaƙan Boko Haram da dama sannan suka ceto wasu mata da aka yi garkuwa da su
Babban Daraktan ACIEDA Africa, Adeshile Adenekan ya bukaci su rika bin matakai da hanyoyin da suka kamata su mallaki takardun bulaguro da sauran abubu
’Yan bindigar sun yi galaba ne a kan mafarauntan sanadiyyar miyagun makamai na zamani da suke dauke da su.
Jami’an Kwastam sun kama albarusai 975 da aka boye cikin buhanan shinkafa da aka yi fasa-kwauri zuwa Najeriya daga kasar waje.
Mafarauta 18 sun rasu a musayar da ’yan bindiga kusan 200 a kusa da garin Maihula na Karamar Hukumar Bali a Jihar Taraba