Labarai

Labarai

An tsinci gawar mutumin da aka sace tare da Hakimin Kaduna

Mako biyu ke nan da aka sace Hakimin Kujama tare da wasu mutum biyu a kusa da makarantar Bethel Baptist

Dan sandan ya harbi mutane a cikin Keke NAPEP a Kaduna

Dan sanda ya bude wa mutane a cikin Keke-NAPEP wuta saboda direban ya ki tsayawa su kama shi

Dalibai fiye da 400 da suka karanci likitanci a ƙetare sun faɗi jarrabawar samun lasisi

Hukumar Kula da Kwarewar Likitoci ta Kasa MDCN ce ke shirya jarrabawar sau biyu duk shekara.

An kashe manoma biyu a Taraba

Karar kwana ta cimma manoman ne yayin da suka fita aikin girbin amfanin gonarsu.

Kotun Koli ta ce a ci gaba da amfani da tsoffin takardun Naira

Kotun Kolin Najeriya ta ba da umarnin a ci gaba da amfani da tsofaffin takardun Naira har sai sabin da hali ya yi.